yakuba gwaska chaibou Gift

yakuba gwaska chaibou Gift

Allah kabamu Kar kabasu idan kabasu Basu bamu

  • Latest
  • Popular
  • Repost
  • Video

https://youtu.be/RvmBfEEQ9Hw

27 View

a garzaya a you tube channel mai suna afnan tv adanna muna subscribe👆👆domin sanar daku manhajar da zamu dinga kawo muku wadda yasha babban da abinda muke kawo muku a baya 🇳🇪🇳🇬🇱🇾a kabta masuya ,📻afnan tv 📻tashar alfarma nagode💰💰💰💰🙏🙏🙏 ©yakuba gwaska chaibou Gift

#Light  a garzaya a you tube channel mai suna afnan tv
adanna muna subscribe👆👆domin sanar daku manhajar da zamu dinga kawo muku wadda yasha babban da abinda muke kawo muku a baya  🇳🇪🇳🇬🇱🇾a kabta masuya ,📻afnan tv 📻tashar alfarma nagode💰💰💰💰🙏🙏🙏

©yakuba gwaska chaibou Gift

#Light

7 Love

a cikin shugaban niger da suka gabata wani shugaba ne yafi aiki a niger🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪tun lukacin jaouri hamani zuwa yau mulkin bazum Muhammad?????🇳🇪🇳🇪🇳🇪 ©yakuba gwaska chaibou Gift

#Gulzar  a cikin shugaban niger da suka gabata wani shugaba ne yafi aiki a niger🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪tun lukacin jaouri hamani zuwa yau mulkin bazum Muhammad?????🇳🇪🇳🇪🇳🇪

©yakuba gwaska chaibou Gift

#Gulzar

5 Love

allah kasa mu rike zumunta domin zumunci shine abu mafi girma a rayawar yau da kullun🇳🇪🇳🇪🇳🇪niger da nigeria,🇳🇬🇳🇬🇳🇬yan uwan juna uwa daya uba daya🇳🇪🇳🇬kar yan bata gari suga bayan ku allah kasa mu hada kanmu amenn ©yakuba gwaska chaibou Gift

#DearCousins  allah kasa mu rike zumunta domin zumunci shine abu mafi girma a rayawar yau da kullun🇳🇪🇳🇪🇳🇪niger da nigeria,🇳🇬🇳🇬🇳🇬yan uwan juna uwa daya uba daya🇳🇪🇳🇬kar yan bata gari suga bayan ku allah kasa mu hada kanmu amenn

©yakuba gwaska chaibou Gift

ko wace zuciya tana son mai keutata mata bawai yawan tunaki da nake ba shine abin damuwa ina tuna lukacinda muke soyayya da irin gudumuwarda kika ba ni a rayuwa i miss you ©yakuba gwaska chaibou Gift

#CalmingNature  ko wace zuciya tana son mai keutata mata
bawai yawan tunaki da nake ba
shine abin damuwa ina tuna 
lukacinda muke soyayya
da irin gudumuwarda kika ba ni a rayuwa i miss you

©yakuba gwaska chaibou Gift

alukacin tsaben shugaban kasa duk idan ka duba talakawa ne amma da zaran gomnati ya samu sai ya manta talakawa yakama masu kudi duk shugaban da ya manta da talakan kasar sa wlh sunansa butulu(+218911872181) ©yakuba gwaska chaibou Gift

#Corona_Lockdown_Rush  alukacin tsaben shugaban kasa 
duk idan ka duba talakawa ne 
amma da zaran gomnati ya samu
sai ya manta talakawa yakama masu kudi
duk shugaban da ya manta da talakan kasar sa wlh sunansa butulu(+218911872181)

©yakuba gwaska chaibou Gift
Trending Topic